✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mai karambani

Wani saurayi ne ya je shagon mai aski, ana yi masa aski sai ya ga wata kyakkawar mace a zaune. Sai ya ce mata: “Yan…

Wani saurayi ne ya je shagon mai aski, ana yi masa aski sai ya ga wata kyakkawar mace a zaune. Sai ya ce mata: “Yan mata ina yini?” Ta ce: “Lafiya lau.” Daga nan sai ya zarce da hira, ya ce mata: “Idan ba za ki damu ba, ki ban adireshinki.” Sai ta ce masa: “Sai dai ka tambayi mijina. Ya ce mata: “Ai ban san shi ba.” Sai ta ce masa: “Ba ga shi nan yana yi maka aski ba?”

Daga Fagge