✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mai buga jabun Naira ya shiga hannu a Anambara

’Yan sanda a Jihar Anambra sun kama wani magidanci mai shekara 75, kuma tsohon malamin makaranta,  mai suna  Onuzuluike Ude, bisa zarginsa da buga jabun…

’Yan sanda a Jihar Anambra sun kama wani magidanci mai shekara 75, kuma tsohon malamin makaranta,  mai suna  Onuzuluike Ude, bisa zarginsa da buga jabun takardun kudin Najeriya da kuma yin jabun takardun shaidar manyan makarantun kasar nan wato satifiket.