A wannan bidiyon za ku ji irin gwagwarmayar da Idris Abdulraheem ya yi da kuma ƙalubalen da ya fuskanta tun bayan rasa ƙafarsa guda ɗaya, musamman ma wajen neman aikin da zai ba shi damar samun abun da zai sa wa bakin salati, da kuma ɗaukar nauyin iyalansa.
Mai ƙafa ɗaya da ke sana’ar haƙa rami
Ya fuskanci kalubale tun bayan rasa ƙafarsa guda ɗaya, musamman ma wajen neman aikin da zai dogara da kansa.