✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mahaukata biyu

Wasu mahaukata ne guda biyu, mace da namiji suna tafiya, sai suka ga kudi a kasa. Suka ruga a guje za su dauka, sai macen…

Wasu mahaukata ne guda biyu, mace da namiji suna tafiya, sai suka ga kudi a kasa. Suka ruga a guje za su dauka, sai macen ta ce: “Kai ba kudi ba ne!” Sai ya ce: “Banza mahaukaciya, na fi ki sani.” Sai suka wuce ba tare da sun dauki kudin ba.

Daga Oba Garko, 08067378743