✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mahaukaci da mai tsire

Wani mahaukaci ne ya kira mai tallar tsire ya ce ya zuge masa tsiren, ya zuge biyu. Sai ya ce ka zuge tsiren da ka…

Wani mahaukaci ne ya kira mai tallar tsire ya ce ya zuge masa tsiren, ya zuge biyu. Sai ya ce ka zuge tsiren da ka dauko duka, sannan ya ce ya sa yaji. Sai da mai tsire ya gama sai ya ce da shi “Ai ba saye zan yi ba,dadi kawai nake ji idan na ga ana zugewa!”
Mai tsire ya cire riga za su dambace sai mutane suka ce masa ai mahaukaci ne.
Daga 09092969381