Assalamu alaikum. Barkanmu da sake haduwa cikin wannan fili. Bayanin da zai zo a wannan fili a yau mun same shi ne a kafafen sadarwa ba tare da an rubuta sunan marubucinsa ba, dacewarsa da bayanin da muke ciki ya sa za mu yi amfani da shi a yau insha Allah.
Mabudi na 5: Yin Ladabi ga Shugabancin Maigida 3
Assalamu alaikum. Barkanmu da sake haduwa cikin wannan fili. Bayanin da zai zo a wannan fili a yau mun same shi ne a kafafen sadarwa…