✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Lemon kwalba (2)

Wani Bafulatani ne ya je shagon mai sayar da lemon kwalba sai ya ga kowa idan za a miko masa sai an bude kwalbar. Shi…

Wani Bafulatani ne ya je shagon mai sayar da lemon kwalba sai ya ga kowa idan za a miko masa sai an bude kwalbar. Shi ma da aka bude masa sai ya ce wa mai lemon nawa ne, ya ce masa Naira 60. Bafulatanin ya ce: “Kai amma ya yi tsada gaskiya, a zuba mini na Naira ashirin a leda.”

 08096284154