✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: Zargin Batanci: Abduljabbar Ya Nemi A Sauya Masa Kotu

Malamin nan da ake zargi da laifin yin batanci ga Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam, Abduljabbar Nasiru Kabara ya nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano,…

Malamin nan da ake zargi da laifin yin batanci ga Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam, Abduljabbar Nasiru Kabara ya nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano, Dokta Tijjani Yusuf Yakasai ya sauya masa kotun da ke sauraren shari’arsa.