✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kwantaccen cikin shekara shida ya raba ra’ayin malaman Zariya

Takaddama ta kaure a tsakanin malamai game da wata mata mai suna Zainab, matar marigayi Shantalin Zazzau Aliyu Ladan da ta haihu bayan shekara shida…

Takaddama ta kaure a tsakanin malamai game da wata mata mai suna Zainab, matar marigayi Shantalin Zazzau Aliyu Ladan da ta haihu bayan shekara shida da rasuwar mijin nata.