✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kwankwaso ya kai dauki ga ’yan Arewa da ke tsare a Legas

A ranar Litinin din da ta gabata ne tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Alhaji Rabi’u Musa Kwankwaso ya kawo…

A ranar Litinin din da ta gabata ne tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Alhaji Rabi’u Musa Kwankwaso ya kawo wa daurarrun dauki, inda ya ba da kudaden da za a yo belin ragowar mutanen da suka rage, ya kuma kafa kwamitin mutum 6 da za su yi aikin fitar da daurarrun.