✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kwale-kwale ya kife da mutum takwas a Taraba

Zuwa shekaranjiya Laraba, masunta da ’yan sa-kai, na can na kokarin gano gawarwakin wasu mutum takwas da kwale-kwale ya kife da su a kogin Karim…

Zuwa shekaranjiya Laraba, masunta da ’yan sa-kai, na can na kokarin gano gawarwakin wasu mutum takwas da kwale-kwale ya kife da su a kogin Karim Lamido da ke Jihar Taraba.