✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kungiyar Sa-kai ta APC ta zabi sabbin shugabanni

Kungiyar ’Yan Sa-kai ta jam’iyyar APC wato (APC bolunteers Group) ta gudanar da zabe, inda ta zabi sabbin shugabanninta da za su tafiyar da ragamar…

Kungiyar ’Yan Sa-kai ta jam’iyyar APC wato (APC bolunteers Group) ta gudanar da zabe, inda ta zabi sabbin shugabanninta da za su tafiyar da ragamar kungiyar domin ci gaban kasa baki daya.