✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kungiyar Rotary ba ta da alaka da kungiyar asiri – Hajiya Abu S. Fawa

Hajiya Abu S. Fawa tana daya daga cikin membobin kungiyar nan mai bayar da agaji ta kasa da kasa watau (Rotary) reshen Arewa maso Gabas. …

Hajiya Abu S. Fawa tana daya daga cikin membobin kungiyar nan mai bayar da agaji ta kasa da kasa watau (Rotary) reshen Arewa maso Gabas.  Hasalima ta taba rike shugabar wannan kungiya.