✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kungiyar PMDI ta nemi a hukunta kafofin labarai masu son wargaza kasa

Kungiyar rajin kare muradu da ci gaban ’yan adam a Najeriya (Progressibe Mind for Debelopment Initiatibe) ta yi tir da irin rawar da ’yan sanda…

Kungiyar rajin kare muradu da ci gaban ’yan adam a Najeriya (Progressibe Mind for Debelopment Initiatibe) ta yi tir da irin rawar da ’yan sanda suke takawa a kan matsalar manoma da makiyaya da suke dora mafi yawancin laifuka ga makiyaya ba tare da binciken gano gaskiya ba.