✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kungiyar NACCIMA ta buqaci Gwamnatin Tarayya ta fadada hanyoyin rarraba wutar lantarki

Kungiyar ’Yan Kasuwa da Masu Masana’antu, Ma’adinai da Aikin Gona ta Najeriya (NACCIMA), ta shawarci Gwamnatin Tarayya ta duba yiwuwar fadada hanyoyin rarraba wutar lantarki…

Kungiyar ’Yan Kasuwa da Masu Masana’antu, Ma’adinai da Aikin Gona ta Najeriya (NACCIMA), ta shawarci Gwamnatin Tarayya ta duba yiwuwar fadada hanyoyin rarraba wutar lantarki domin inganta samar da wutar lantarki a kasar nan.