✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kungiyar Muryar Talaka ta bukaci ’yan kasuwa su rage farashin kayan masarufi

Kungiyar Muryar Talata ta kasa reshen Jihar Gombe ta yi kira ga ’yan kasuwan Gombe da su rage farashin kayayyakin abinci da na masarufi don…

Kungiyar Muryar Talata ta kasa reshen Jihar Gombe ta yi kira ga ’yan kasuwan Gombe da su rage farashin kayayyakin abinci da na masarufi don taimakon masu karamin karfi a watan azumin Ramadan.