✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

kungiyar malamai ta Jihar Bauchi za ta fara yajin aikin gama-gari

Nan ba da jimawa ba kungiyar malamai ta Jihar Bauchi (NUT) za ta shiga yajin aikin gama-gari sakamakon aikin tantance malamai masu rike da takardun…

Nan ba da jimawa ba kungiyar malamai ta Jihar Bauchi (NUT) za ta shiga yajin aikin gama-gari sakamakon aikin tantance malamai masu rike da takardun shaidar ilmi ta kasa (wato NCE) wacce aka yi a cibiyar ilmi ta kasa (NTI).