✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kungiyar Izala ta tura malamai 492 don yin tafsiri

Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’ikamatis Sunnah ta kasa ta tura malamai guda 492 masu tafsirin Alkur’ani Mai Girma zuwa sassa daban-daban na kasar nan da…

Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’ikamatis Sunnah ta kasa ta tura malamai guda 492 masu tafsirin Alkur’ani Mai Girma zuwa sassa daban-daban na kasar nan da kasashe makwabta, don gudanar da tafsiri watan Ramadan.