✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kukan azumi

Wani limami ne ya tashi bayan sallar tarawi yana nasiha a kan falalar watan azumi sai ya fashe da kuka. Ganin haka sai danwwari ya…

Wani limami ne ya tashi bayan sallar tarawi yana nasiha a kan falalar watan azumi sai ya fashe da kuka. Ganin haka sai danwwari ya ce: “Wai me ya sa limam yake kuka haka?” Aka ce liman yana bakin ciki ne saboda watan Ramadan zai wuce. dangwari sai ya ce: “Yau mene ne abin kuka? Ya yi koyi da PDP mana, ya yi tazarce kawai!”
Daga Alhaji Idris, 23, Layin Bagobiri, Kalaba