✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotun Kolin Faransa ta goyi bayan hana dalibai mata sanya abaya

Dokar gwamnatin Faransa ta haramta wa mata Musulmi sanya hijabi ko abaya a manyan makarantu 

Kotun Kolin Faransa ta amince da sabuwar dokar gwamnatin kasar da ta haramta wa mata Musulmi sanya hijabi ko abaya a manyan makarantu.