✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotun koli ta tabbatar da nasarar zaben Gwamnonin Kaduna, Nasarawa da Oyo

Kotun koli ta tabbatar da nasarar zaben Nasir El-Rufai a matsayin Gwamnan jihar Kaduna, sannan ta tabbatar nasarar zaben Abdullahi Sule a matsayin Gwamnan jihar…

Kotun koli ta tabbatar da nasarar zaben Nasir El-Rufai a matsayin Gwamnan jihar Kaduna, sannan ta tabbatar nasarar zaben Abdullahi Sule a matsayin Gwamnan jihar Nasarawa.

Kwamitin mutum bakwai da aka kaddamar don binciken sahihanci zaben wanda Mary Peter-Odili, ke jagoranta. Yayin da David Ombugadu da jam’iyyar PDP suka daukaka karar.

Sannan kotun kolin ta tabbatar da nasarar zaben Seyi Makinde a matsayin zababben Gwamnan jihar Oyo a babban zaben 2019.