✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotu ta soke takarar Gwamnan APC na Taraba

Wata babbar kotu da ke Jalingo babban birnin jihar Taraba ta soke dan takarar gwamnan jihar na jam’iyyar APC Alhaji Sani Abubakar Danladi daga cikin…

Wata babbar kotu da ke Jalingo babban birnin jihar Taraba ta soke dan takarar gwamnan jihar na jam’iyyar APC Alhaji Sani Abubakar Danladi daga cikin `yan takarar Gwamnan jihar da zasu yi takara a zaben ranar Asabar.

Cikakken rahoton na nan tafe.