✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotu ta dakatar da Oshiomhole a matsayin shugaban APC

Wata babbar kotu da ke gundumar Jabi a babban birnin tarayya Abuja, ta dakatar Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa. Mai shari’a…

Wata babbar kotu da ke gundumar Jabi a babban birnin tarayya Abuja, ta dakatar Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa.

Mai shari’a Danlami Senchi, ne ya sanar da hakan ranar Talata, inda ya bukaci Oshiomhole, ya sauka daga mukaminsa sakamakon karar da aka shigar gaban kotun don yunkurin tsige shi daga mukaminsa.

Cikakken rahoton na nan tafe.