Kogi ya ci yara hudu ’yan gida daya a Kaduna
Yara hudu ’yan gida daya sun halaka a lokacin da suke kokarin ketare Kogin Romi da ke karamar Hukumar Chikun a Jihar Kaduna.