✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ko ya dace Majalisun Tarayya su amince da neman karin kudin da Jonathan yake nema?5

A tsaya a kasafin farko kawai – Muhammad Ahmad Muhamamd Ahmad: “A ka’ida, tun da har wanann kundi ya yi kwana talatin a hannun Shugaban…

A tsaya a kasafin farko kawai
– Muhammad Ahmad

Muhamamd Ahmad: “A ka’ida, tun da har wanann kundi ya yi kwana talatin a hannun Shugaban kasa, bai kamata a sake dawo da shi ba, domin ya riga ya zama doka ke nan. Ni ba na goyon bayan ’yan majalisa su sake sanya hannu a kan kundin. Abin da ya kamata bangaren zartarwa ya hakura da wancan kundin da aka sanya hannu tun da farko.”