✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kirsimeti: “Mun Kasa Zuwa Ko Ina Saboda Tsadar Rayuwa”

Bikin kirsimetin wannan shekara ya zo a yanayi na matsin tattalin arziki.

More Podcasts

Bikin kirsimetin wannan shekara ya zo a yanayi na matsin tattalin arziki, amma duk da haka wasu na gudanar da shagali yadda aka saba.

Ranar 25 ga watan Disambar kowace shekara, Kiristoci a fadin duniya na gudanar da bikin tunawa da Almasihu, kamar dai yau Litinin ta shekarar 2023.

Shirin Najeriya A Yau ya duba yadda mutane ke gudanar da bikin Kirsimetinsu a yanayin matsin tattalin arziki da ake ciki.

Domin sauke shirin, latsa nan