✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kindirmo

Wani Bafulatani ne ya shigo birni sai ya ga wani gida an yi masa farin fenti, sai ya fashe da kuka. Aka tambaye shi me…

Wani Bafulatani ne ya shigo birni sai ya ga wani gida an yi masa farin fenti, sai ya fashe da kuka. Aka tambaye shi me ya sa yake kuka, sai ya ce: “Mutanen birni, abun har ya kai ga haka; a rasa abin da za a shafa wa bango, sai a yi fenti sai da kindirmo?”

Daga Saleem Abubakar Bauchi, 07067540950