✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kina da rago?

Wani kurma ne aka yi masa aure ba ya da cikakkiyar sana’a. Sai matarsa ta haihu aka yi suna a daddafe. Bayan ta yi arba’in…

Wani kurma ne aka yi masa aure ba ya da cikakkiyar sana’a. Sai matarsa ta haihu aka yi suna a daddafe. Bayan ta yi arba’in wata rana suna kwance sai ta dafa shi. Yana waigowa ya hada ido da ita kina da rago!
Daga Zayyana&nbsp Sani Dankama
08063935245