✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Keken Banufe

Wani manomi Banufe ne da yake tare da dansa, suna aikin gona. Da ya ga gyadarsa ta yi kyau sosai, sai ya ce wa babban…

Wani manomi Banufe ne da yake tare da dansa, suna aikin gona. Da ya ga gyadarsa ta yi kyau sosai, sai ya ce wa babban dan nasa: “Bana zan sayi keke.” dan nasa sai ya ce: “Ni kuwa zan kada karaurawa ke nan.” Jin haka sai baban ya kai masa mari, ya ce masa: “Kana son ka bata keken ne?”
Daga mai lamba 08032859794