✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Keken Bahadeje (2)

Wani Bahadeje ne ya hau keke, yana cikin tafiya sai ya hadu da wasu yara. daya daga cikinsu ya kale shi ya ce: “Allah Sarki,…

Wani Bahadeje ne ya hau keke, yana cikin tafiya sai ya hadu da wasu yara. daya daga cikinsu ya kale shi ya ce: “Allah Sarki, kun ga wani mutum a kan keke yana tafiya, wilinsa yana juyawa!” Ashe Bahadeje yana jin su, nan da nan sai ya sauka daga keken ya yii ta turawa har ya je wajen mai gyara ya ce masa: “Ina tafiya ne a keken nan sai wili ya fara juyawa.”

Daga Abban Fiddausi, 08034463170