✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kasuwar azumi

Wani Iyanmuri ne ya duba shagonsa ya ga kaya sun kare kuma ga kudinsa a hannu an ci riba sosai kuma gobe Sallah, sai gogan…

Wani Iyanmuri ne ya duba shagonsa ya ga kaya sun kare kuma ga kudinsa a hannu an ci riba sosai kuma gobe Sallah, sai gogan naka ya yi ihu ya kara da cewa: “Da ma gwamnati ta kara wata biyu.”
Daga Yasriba Fagge