✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kashako

Wani Bafullatani ya hau mota daga cikin Kano zuwa wani kauye. Ana cikin tafiya sai yaron mota ya ambaye shi inda zai sauka. Can sai…

Wani Bafullatani ya hau mota daga cikin Kano zuwa wani kauye. Ana cikin tafiya sai yaron mota ya ambaye shi inda zai sauka. Can sai ya ce ya mance sunan garin. To a cikin motar akwai wani mai manyan hakora zako-zako. Da Bafulatani ya gan shi, sai ya ce: “Wallahi sunan garin kamar hakora wancan.” Yaron mota ya ce ko: “Kacako?” Bafulatani  ya ce: “Gaskiyarka kare, Kashako!”
Daga Sadik dahiru Rafindadi Katsina, 08141993458