✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

karyar boko

Wata budurwa ce tana tafiya kan hanya sai wani saurayi ya tsayar da ita ya ce: “Baby I lobe you!!” (Yarinya ina son ki). Ta…

Wata budurwa ce tana tafiya kan hanya sai wani saurayi ya tsayar da ita ya ce: “Baby I lobe you!!” (Yarinya ina son ki). Ta ce: “No.” (A’a). Ya ce: “Why?” (Saboda me)? Ta ce: “Z.” (Zet). Ya ce: “Kin yi makaranta kuwa?” Ta ce: “Eh.” “Wace makarantar?” Ta ce: “Departiment-Departiment.” Ya ce: “Are you serious?” (Da gaske kike yi)? Ta ce: “Shi kadai na fadi a jarabawa.”
Daga Husna Habib Dabai, 08065548480