✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

karyar arziki

Wata yarinya ce saurayinta ya yi mata waya. Ga yadda bayanin wayar tasu ya kasance:Saurayi: “Kina ina?” Budurwa: “Ina cikin mota, direban gidanmu zai kai…

Wata yarinya ce saurayinta ya yi mata waya. Ga yadda bayanin wayar tasu ya kasance:
Saurayi: “Kina ina?” Budurwa: “Ina cikin mota, direban gidanmu zai kai ni makaranta a daya daga cikin motar mahaifina saboda na yi latti.” Saurayi: “Lallai kam.” Budurwa: “Kai fa kana ina?” Saurayi: “Ina cikin kwarababbiyar bas din da kike ciki.   Juyo ki gan ni. Dama so nake na fada miki na biya miki kudin motarki don kada ki biya.”
Daga Ahmed Garba Mohammed, 08028797883