✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Karatun Hausa

Wani yaro ne yake koyon karatun Hausa, har ma ya fara iyawa kadan-kadan. Wata rana suna tafiya da mahaifiyarsa sai ya ga an rubuta “For…

Wani yaro ne yake koyon karatun Hausa, har ma ya fara iyawa kadan-kadan. Wata rana suna tafiya da mahaifiyarsa sai ya ga an rubuta “For Sale” a jikin wata mota. Sai ya ce mata: “Inna wannan motar ta Sale ce.”
Daga Shamwil Isma’il 08137459991