✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kanuri fi Jahannama!

Wani Kanuri ne ya je aikin Hajji, sai ya shiga ban-daki ya kulle, yana ciki gobara ta kama. Duk Larabawa ne a wajen kuma yana…

Wani Kanuri ne ya je aikin Hajji, sai ya shiga ban-daki ya kulle, yana ciki gobara ta kama. Duk Larabawa ne a wajen kuma yana so a kawo masa dauki sai ya ce: “Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Kanuri fin nari!” Ya ji shiru, ya yi ihu da karfi ya sake cewa: “Kanuri fi Jahannama!”
Daga Mudassir Ibrahim Mando, Jihar Kaduna 08034371602  (Facebook: Mudassir Ibrahim Mando Kaduna)