✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kanawa ba su buqatar Cibiyar fim – Shaikh Gadon Kaya

Shahararren malamin addinin Musulunci, Shaikh Abdallah Usman Gadon kaya na daya daga cikin malaman da suka goyi bayan dakatar da aikin gina cibiyar shirya fina-finai…

Shahararren malamin addinin Musulunci, Shaikh Abdallah Usman Gadon kaya na daya daga cikin malaman da suka goyi bayan dakatar da aikin gina cibiyar shirya fina-finai a Kano.