✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kamfanin kati

Wata mata ce ita dai kullum sai ta ga a jikin kalanda ko katin shaidar daura aure an rubuta: “Congrats.” A kan haka wata rana…

Wata mata ce ita dai kullum sai ta ga a jikin kalanda ko katin shaidar daura aure an rubuta: “Congrats.” A kan haka wata rana an kawo mata biki sai ta ce: “Kai amma kamfanin Congrats yana samun kudi, ni ma zan bude irinsa.” Ita a tsammaninta, Congrats din sunan kamfani ne mai buga kati.
Daga Rabi’a Mukhtar Direba, 08134815318