✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kamar ba jiya na gudo daga wannan gidan ba!

Wani direba ne ya dauko fasinjoji a mota yana maka gudu kamar zai tashi sama. Sai fasinjoji suka yi ta yi masa magana a kan…

Wani direba ne ya dauko fasinjoji a mota yana maka gudu kamar zai tashi sama. Sai fasinjoji suka yi ta yi masa magana a kan ya rage gudu amma bai ko kula su ba. Yana ta gudu sai da ya iso kusa da gidan mahaukata, sai ya kama dariya. Fasinjoji suka tambaye shi dariyar me yake yi haka? Sai ya ce musu wallahi yana tunawa ne kamar ba jiya ya gudo daga wannan gidan ba! 09099886988