✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kafar Sadarwar Media Trust Za Ta Fara Shirin Podcast Da Hausa

Mashahuriyar kafar sadarwar Media Trust mai wallafa jaridar Aminiya da Daily Trust a Najeriya ta shirya tsaf domin fara kawo muku sabon shirin podcast mai…

Mashahuriyar kafar sadarwar Media Trust mai wallafa jaridar Aminiya da Daily Trust a Najeriya ta shirya tsaf domin fara kawo muku sabon shirin podcast mai suna Daga Laraba wanda za ku saurara ta shafukan intanet.

%d bloggers like this: