✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kada a yi biyu-babu

Wani Bafulatani ne babansa ya je Legas ya bace, sai aka ce masa ya sayar da akuyarsa ya tafi nemo shi. Shi kuwa sai ya…

Wani Bafulatani ne babansa ya je Legas ya bace, sai aka ce masa ya sayar da akuyarsa ya tafi nemo shi. Shi kuwa sai ya ce: “Kai, a rabu da shi, kada a je a yi biyu-babu, babu kudin dan akuwa kuma babu baba.
Daga Sani Mantu