✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jirgin kasan fasinja ya yi hadari a Legas

A safiyar yau Alhamis wani jirgin kasan fasinja ya fadi bayan daukan fasinjoji a unguwar Agege da ke Legas. Rahotan na bayyana cewa, faduwar jirgin…

A safiyar yau Alhamis wani jirgin kasan fasinja ya fadi bayan daukan fasinjoji a unguwar Agege da ke Legas.

Rahotan na bayyana cewa, faduwar jirgin ya yi sanadiyyar raunata fasinjoji da dama da ke cikin jirgin.

An dai samu cinkosan ababen hawa akan hanyar Ikeja zuwa Iyana Ipaja a hadarin.