Jihohin Arewa sun kafa kwamitin magance rikicin Boko Haram
Gwamnonin jihohin Arewa sun kafa kwamitin zaman lafiya na mutum 41 domin dawo da zaan lafiya a yankin tare da magance matsalar Boko Haram.