✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Jihar Bauchi za ta sake tsugunar da ’yan gudun hijira dubu 150

Sakamakon ambaliyar ruwa da karuwar ’yan gudun hijra daga yankunan da ke fama da rikici, Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jihar Bauchi (SEMA) ta shirya…

Sakamakon ambaliyar ruwa da karuwar ’yan gudun hijra daga yankunan da ke fama da rikici, Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jihar Bauchi (SEMA) ta shirya sake tsugunar da sababbin ’yan gudun hijra dubu 150 a wasu yankunan kananan hukumomin jihar.