✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jigawa ta fara biyan sabon tsarin karancin albashi

Gwamnatin jihar Jigawa ta fara biyan sabon tsarin karancin albashin ma’aikatan jihar. Shugaban ma’aikan jihar Alhaji Hussaini Kila, ne ya sanar da hakan yau a…

Gwamnatin jihar Jigawa ta fara biyan sabon tsarin karancin albashin ma’aikatan jihar. Shugaban ma’aikan jihar Alhaji Hussaini Kila, ne ya sanar da hakan yau a Dutse babban birnin jihar.

Alhaji Hussaini, ya ce a yanzu haka wasu ma’aikatan jihar sun fara samun sakon biyan albashinsu na watan Disamba 2019 inda suka samun sabon tsarin albashin. Ya bukaci ma’aikatan da su dage damtse a wajen gudanar da ayyukan sun a yau da kullum.