✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Jasawa sun yi asarar Naira biliyan 26 a rikicin Jos na shekarar 2008 –Musallah

Rikicin da ya auku a lokacin zaben kananan hukumomin Jihar Filato na watan Nuwamban shekarar 2008 ya jawo wa al’ummar Hausawa da Fulani da aka…

Rikicin da ya auku a lokacin zaben kananan hukumomin Jihar Filato na watan Nuwamban shekarar 2008 ya jawo wa al’ummar Hausawa da Fulani da aka fi sani da Jasawa asarar rayuka da dukiya ta sama da Naira biliyan 26,