✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jami’an tsaro sun kama masu fasakwaurin fetur a Jihar Oyo

Rundunar tsaro ta NSCDC a Jihar Oyo ta kama mutane bakwai da gangunan man fetur guda 300 da suka loda a cikin manyan motoci 2…

Rundunar tsaro ta NSCDC a Jihar Oyo ta kama mutane bakwai da gangunan man fetur guda 300 da suka loda a cikin manyan motoci 2 da nufin satar ficewa da su domin sayarwa da tsadar gaske a wasu kasashe makwabtan Najeriya.