Jadawalin Gasar Rukunin Premier Na Ingila A Wannan Mako:
Asabar 14 Ga Disamba, 2013
Manchester City da Arsenal Biyu saura kwata na rana
Cardiff City da West Brom Hudu na yamma
Chelsea da Crystal Palace Hudu na yamma
Eberton da Fulham Hudu na yamma
Newcastle United da Southampton Hudu na yamma
West Ham United da Sunderland Hudu na yamma
Hull City da Stoke City Shida da rabi na yamma
Lahadi 15 Ga Disamba, 2013
Aston billa da Manchester United Biyu da rabi na rana
Norwich City da Swansea City Biyu da rabi na rana
Tottenham Hotspur da Liberpool Biyar na yamma
Jadawalin Gasar La-Liga ta Sifen A Wannan Mako:
Juma’a 13 Ga Disamba, 2013
Lebante da Elche Tara na dare
Asabar 14 Ga Disamba, 2013
Osasuna da Real Madrid Hudu na yamma
Rayo ballecano da Granada Shida na yamma
Barcelona da billarreal Takwas na dare
Malaga da Getafe Goma na dare
Lahadi 15 Ga Disamba, 2013
Almeria da Espanyol Sha biyu na rana
Real Sociedad da Real Betis Biyar na yamma
Sebilla FC da Athletic Bilbao Bakwai na dare
Atletico Madrid da balencia Tara na dare
Litinin 16 Ga Disamba, 2013
Real balladolid da Celta bigo Goma na dare