Jadawalin Gasar Premier A Wannan Mako:
Liberpool da Arsenal Biyu saura kwata na rana
Aston billa da West Ham United Hudu na yamma
Chelsea da Newcastle United Hudu na yamma
Crystal Palace da West Brom Hudu na yamma
Norwich City da Manchester City Hudu na yamma
Southampton da Stoke City Hudu na yamma
Sunderland da Hull City Hudu na yamma
Swansea City da Cardiff City Shida da rabi na yamma
Lahadi 9 Ga Fabrairu, 2014
Tottenham Hotspur da Eberton Biyu da rabi na rana
Manchester United da Fulham Biyar na yamma
Jadawalin Gasar La-Liga Ta Sifen A Wannan Mako:
Asabar 8 Ga Fabtairu, 2014
Real Madrid da billarreal Takwas na dare
Almeria da Atletico Madrid Goma na dare
Lahadi 9 Ga Fabrairu, 2014
Osasuna da Getafe Sha biyun rana
Real balladolid da Elche Biyar na yamma
Real Sociedad da Lebante Bakwai na dare
Sebilla FC da Barcelona Tara na dare
Litinin 10 Ga Fabrairul, 2014
Celta bigo da Athletic Bilbao Goma na dare