A ranar Talatar makon jiya ne rudunar ‘yan sanda a Zariya ta yi nasarar kama wani dan kabilar ibo mai suna Uche Owuma wanda yake zaune a kan titin Port-Harcourt Sabon Garin Zariya da ake tuhuma da laifin yi wa jama’a barana da sunan shi dan Boko Haram ne
Ibon da ya yi wa Boko Haram sojan-gona ya amsa laifinsa
A ranar Talatar makon jiya ne rudunar ‘yan sanda a Zariya ta yi nasarar kama wani dan kabilar ibo mai suna Uche Owuma wanda yake…